Audio
#Bilingual French courses

Le Talisman brisé en français-hausa

Talisman brisé en Hausa
RFI
wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.

Acte 1 : abinci farfesa Omar

Talisman brisé - acte 01

D. Esalé

Kwame mai garka ne  garin Gorom-Goron cikin kasar Burkina Faso. A gaban idonsa aka kama maigidansa Omar Seku. A cikin kokowar kama Omar har layarsa ta fadi.

Kwame ya tafi neman Omar, wanda ke aiki don ya mayar da hamada tsanwa. To wane ne ya kama shi.

Shin, wannan kamu da laya, suna da alaka da wannan gatana da goggon Kwame ta taba yi masa. “Saurari iska, Sahara c eke kuka. Tana son a mayar da ita tsanwa. Watarana, wani mutum zai zowa. Zai raya tsirai da itattuwa…”

Épisode 1 : Vous n'êtes pas le professeur Aboubakari ?

Épisode 2 : Je vais à Tondiédo !

Épisode 3 : Qu'est-ce que c'est ?

Épisode 4 : Vous avez une chambre s’il vous plaît ?

Épisode 5 : La prophétie de la tante

Acte 2 : aboki ko makiyi ?

Talisman brisé - acte 02

D. Esalé

Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa.

Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar.

Épisode 6 : Elle est policière

Épisode 7 : C’est toi, l’enlèvement !

Épisode 8 : Le Sahara pleure, il veut reverdir

Épisode 9 : Professeur Kouada est ton professeur !

Épisode 10 : Je viens avec toi !

Acte 3 : sabbin manunnai

Acte 3 : Dalili mpya

D. Esalé

Yana balaguro tare da Clement a cikin babbar mota kana suka dauki kwalo-kwalo, Kwame ya fara fahimtar dalilan kame maigidansa Farfesa Omar Seku dake zama mai ilimi ne fannin fitar da tsirai a yankin Sahara.

So biyu, ana yi masa barazanar fidda shi daga kan hanyar binciken da yake yi : ta hanyar sa masa guba a cikin Giya a garin Bubon ;sannan aka hana masa ganawa da farfesa Kwada a Yamai.

Da taimakon Nathalie, ya samu gano wani bangare na sirrin bude dabtarin dake kan kwamfuyuta mai dauke da sunan tsanwar Sahel ko "Sahel vert".

Épisode 11 : Tu dois aller à l’est !

Épisode 12 : Un verre de chapalo, mon ami ?

Épisode 13 : Il faut garder le secret

Épisode 14 : Le professeur Kouada est grand et mince

Épisode 15 : Il était petit et gros

Acte 4 : a hanyar miyagun diya

Acte 4 : Kuelekea waliko watekaji

D. Esalé

An shiga rudani da rashin tabbas bayanda wadanda sukayi garkuwa da Farfesa Omar : Seku sukayi barazanar kasheshi idan ba a basu kudaden fansan da suka tambaya ba.

Kwame da Nathalie sun shiga bincike don gano ko sace farfesa Omar akwai hannuwan farfesa Abubakari da Kwada. Haka in ba farfesa bane na jabu ko suna da alaka da wannan mutum maras tabbas, sananne a cikin harakokin fasa kwabri, Fanjugu?

Épisode 16 : Ils vont tuer le professeur !

Épisode 17 : Le quatrième e-mail du professeur Aboubakari

Épisode 18 : Ensuite, ils ont pris des fusils

Épisode 19 : Nathalie dit que tu vas à la mare de Darkoy

Épisode 20 : Qu’est-ce que tu veux, Kwamé ?

Acte 5 : lokaci na zuwa

Acte 5 : Muda unayoyoma

D. Esalé

Shin Kwame zai iya hana yan sanda kai hari don ceto mai gidansa Farfesa Omar Seku lura de cewa yan sandan na dauke da mugan makamai haka mutanen Fanjugu da suka sace shi.

A cikin dare ne dai wannan kashi zai faru, lokacin da za a kai kudin fansan ero dubu dari (100.000) don a sako farfesan, yaya wannan lamari zai faru, babu wasu mutane na daban da suma zasu so samun wadannan kudaden, sai a biyomu cikin shiri na gaba.

Épisode 21 : On reste derrière toi !

Épisode 22 : Après 10h30, c’est trop tard !

Épisode 23 : Quel beau travail !

Épisode 24 : Bientôt, le Sahara va reverdir

Épisode 25 : Il faut croire au conte

Posted on 2016/06/07 - Modified on 2019/02/19

RFI SAVOIRS n'est pas responsable des contenus provenant de sites internet externes

Fréquentation certifiée par l'OJDOJD Dénombrement des médias